Bangaren kasa da kasa, Shugaban kasar Amurka Donald Trump ya kori babbar antoni janar ta kasar ta rikon kwarya Sally Yates saboda ta ki amincewa da shirinsa na korar muuslmi da 'yan gudun hijira daga kasar Amurka.
Lambar Labari: 3481189 Ranar Watsawa : 2017/01/31